
Ni Da Mijina__amarya ta sha hukunci - Adult Only (18+)
By Malamin Gindi 56 Downloads - No rating - 0 Sharhi Karanta a kan ₦ 100.00Game da Litaffin
Muna zaune a falo ni da angona Musa. Yana ta ban labarin tafiyar shi ni kuma hankalina ya karkata wajen bakin shi. Wato dole in kika dubi Musa da kyau sha'awarki ta tashi. Mijina ya hadu gaskiya. Bakin nan cas da shi leben kasa ya dan fi na sama kadan. Har ma dai ki kalli idon shi! Idanduna jajaye daradara. Kina ganin su kin san dole wannan in ya hau ki kin shiga uku. Ga hanci kamar shi ya dasawa kan shi. Matsalar dai wajen tsayin. Tsayin ya mishi dun kuwa duk inda kike niman dogo mijina ya kai amma haka nake son abuna tunda yana biya min bukata yadda nake so. Muna hiran nan hankalina ya dauku wajen begen surar jikin mijina sha'awa ta fara taso min a hankali. Duk na dauku na ji yana cewa ", Fati Fati", na yi firgit ", me ka ce?" ya ce ", cewa na yi kina bukatar in danne ki ne", kunya ta kama ni na ce ", um um mu yi hira kawai", ya kama hannuna a hankali yana wasa da yatsuna. Na fara jin wani yanayi. Na fara ganin wani haske.....
Comments (0)
No comments