Game da Litaffin
Dr Shamsu kasurgumin dan ta'adda ne, wanda ya mayar da kisa ba abakin komai ba. Shekaru. Wasu shekaru da suka gabata Dr shamsu ya binne wani mummunan boyayyen sirri a zuciyarsa, Kwatsam! Sai a ranar da yake murnar ganin masoyiyar sa wasu mutane biyu mace da namiji suka tone wannan sirrin. Sakamakon haka ne Dr Shamsu yayi amfani da hikimar sa ta aikin likita wajen ganin ya cika burin sa na auran masoyiyar sa Husna.
Comments (0)
No comments