Translate to English

RAI DA SO (Preview)

Cover image


“Idan son samu ne har abada ba zan yi aure ba. Sabida babu abinda idan aka ambata min shi nake jin kaina ya min nauyi, hankalina ya tashi kamar kalma aure”. Ya zuba mata idanu yana kallonta cike da zargi kala-kala.

Abubuwa biyu ne suka zo masa zuciya lokaci xaya. Ko dai wannan budurwa ta tsani yin aure ne sabida tana cikin masu neman junansu. Ko kuma dai aljani ne ya aureta dan haka sam bata sha’awar aure.

A cikin biyu akwai abu xaya daya faru da ita.

KWALISA.