
YAR BARIKI - Adult Only (18+)
By RUFAIDA UMAR 233 Downloads - An kiyasta 4.3 - 11 Sharhi Karanta a kan ₦ 200.00Game da Litaffin
Tasleem matashiyar budurwa wacce Bariki ta zame mata ado, ita kadai ce abin tunk'ahon dukkan wasu gogaggun maza 'yan bariki, a lokaci guda, komai na rayuwarta ya tsaya cak sadda ta ci karo da wata kaddara a rayuwarta wanda a silar wannan kaddarar, abubuwa da yawa na dadi da rashinsa suka afku har suka taba zuciyoyi da dama.
Comments (11)