
Tsuntsu Daga Sama - Adult Only (18+)
By Musa Ajayi 207 Downloads - An kiyasta 4.5 - 4 Sharhi Karanta a kan ₦ 100.00Game da Litaffin
Ya na sando a hankali a hanakali cikin sirri zuwa gaban kofar bandakin , cikin duhun falo. An kashe wutar lantarki a falon, to amma ko shakka babu, a cikin bandakin akwai hasken wutar lantarki mai karfi. Kana ganin haske ya leko ta kofar mukullin bandakin. Idan ka leka za ka iya ganin komai dake cikin bandakin karara. A lokacin da ya leka cikin kofar mukullin kewayen ya hango ta ta na shirin fara cire kaya za ta yi wanka, ta fara soma cire kayan dake saman jikin ta, wato doguwar rigar ta.
Comments (4)