Game da Litaffin
Duk Inda matar kwarai take, to sai an ga ta fita daban da sauran mata, domin kuwa duk wani abu da ake son mace ta hada, itama tana da su , kuma duk Inda aka Kira ta da sunan mace, to za ta amsa ba tare da ta yi shakkar amsawar ba, za kuma a sameta kamar haka:
Comments (11)