
Ni Da Mijina__Soyayyar aure mai dadi - Adult Only (18+)
By Malamin Gindi 104 Downloads - An kiyasta 4.67 - 2 Sharhi Karanta a kan ₦ 100.00Game da Litaffin
Na fito daga dakin girki raina na ta sake-sake. Ban san halin da maigidana ke ciki ba. Mhm, Musa na kenan. In ina tare da shi sai in ji tamkar ba abun da ya fi rayuwa dadi. Musa ya san farin cikina ya san bakin cikina Ala kulli halin burinsa farin cikina. Ayya yanzu ko wanne hali ya ke ciki? Ya Allah ka dawo min da maigidana cikin koshin lafiya. Yanzu wata hudu kenan ba'a ci ni ba. Kullun sai nai mafarkin katuwar buran nan ta Musa na ratsa tsakanin cinyoyina. Hannayensa na lelaya nono na. Harshen sa na lashe fatar jiki na. Ina cikin birnin tunani idona ya haska min wani abu da ya dauken hankali. Wani abu da ya kara jaddada kaunar Musa a zuciya ta. Yadda zakaran nan ke tsintar abinci yana jefawa budurwar kazan nan abun ya matukar burge ni. Yana yi yana dan gewaya ta yana wani kukan balaga. Abun sai ka gani da idon ka. Yana bin ta a hankali tana dan gocewa. Ka san halin mu mata, a ba mu mu karba a roke mu mu hana. Da sha'awar zakaran ta motsa yai kokarin taushe ta sai na ga ta fara gudu. Su ka dinga gewayawa yana biye da ita. Oh! Halin mata kenan. Ya gama ciyar da ke amma dan durin.......... Karanta littafin ka more
Comments (2)