
FITILA - Adult Only (18+)
By Maje El-Hajeej Hotoro 61 Downloads - No rating - 3 Sharhi Karanta a kan ₦ 200.00Game da Litaffin
Sanye da fitsararru kuma damammun tufafin da suka yi matukar mammatse jikinsu, tare da bayyanar da surorin kyansu, dankwala-dankwalan ‘yan matan biyu, suka fito daga daki zuwa ga falon kai tsaye suka wuce wurin mai tabaran, gami da tsaya gaba gare shi, cike da kwarkwasa irin ta makiran karuwai, kowacce ta tura kirjinta, ta hanyar yin ‘yar mika, lokaci guda suka kara juya bayansu gare shi.
Comments (3)