Game da Litaffin
KUNGIYAR MATSAFA TA DUNIYA... Ka na son sanin yaya 'yan MAFIYA ke gudanar da harkokin su? Shin da gaske Shaidan suke bautawa? Da gaske idan ka shiga kungiyar sai ka kai Mahaifiya ko Mahaifi ko kuma 'Ya'yan ka? Shin da gaske suna shan jini su ci naman Mutum? Da gaske suna layar zana su bace? Karanta BATAN BAKATANTAN ka samu duk amsoshin da ka ke bukata akan wannan kungiya.
Comments (0)
No comments