
Ban san shi ba part two
By Deejah Abdul 33 Downloads - An kiyasta 5 - 2 Sharhi Karanta a kan ₦ 200.00Game da Litaffin
Wannan shine littafi kashi na biyu na ban san shi ba by deejah abdul. Ban san shi ba labari ne mai cike da tsantsar kiyayya,daukar fansa, sadaukarwa, hakuri, yafiya, tausayi, bakinciki, sakayya da kuma soyayya. Labari ne na y'an Gida d'aya kuma famly d'aya waton labarin Shahid da Minal. Ku biyo wannan labarin domin ganin rikitaccen al'amarin da yake tattare da shi.
Comments (2)